Hausa NovelsMai Maganin Mata Hausa Novel

Mai Maganin Mata 15

Sponsored Links

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*MAI MAGANIN MATA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*FREE BOOK FROM 1 TO END*

*Zahra Surbajo*

Bisimillahirrahmanirrahim.

**
*ME BUƘATAR COMPLETE DOCUMENT ƊIN SHAAWARSHI NAKE 500 NE KITURO KUƊINKI ABAKI*

*HARIJA CE,sabon littafine dazan yishi akan kuɗi 500 kacal,karku bari abaku labari,yazo da salo na musamman shima meso ze iya turo kuɗinshi yanzu ta acct kawai*

*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*

 

*15*

“wlh murja ina cikin damuwa,danasan haka labeeb zemin bazan jagoranci ƙarin auran nasa ba wlh”cewar fadeela lokacin da ƙawarta murja ta zo gidan nata suna hirar rayuwa.

Gyara zama murja tayi sannan tace”kema waya aykeki ay kuskurene dan yawanci hakan be haifar da ɗa me ido,da kinyi shawara damu duk hakan bazata kasance ba”

“Hmm yanzude murja meye abunyi kaina ya kulle mafita kawai nake nema”ta faɗi cikin damuwa.

“kwantar da hankalinki ƙawata,mafita dole mu nemota, da ikom Allah amma abu na farko inaso duk wasu abubuwa da kika san besansu to ki watsar dasu,ki iya kirsa da kisisina kuma ki ari mayafin haƙuri kiyafa dan se ana kai zuciya nesa tunda naga amaryar taki da shirin amsar gidan tazo.”

“Murja kema fa kinsan ba haƙuri gareniba bakomai zan ɗauka bafa”

“kefa daɗina dake kenan shirme,nace miki mubi komai a tsari ta yadda zamuci nasara,in faɗa kikace zakiyi ay koraki zaayi,so nike mu gayyato ƴar chadi gidannan musan alaƙar dake tsakaninta da amaryar in babu alaƙa me ƙarfi semusata tai miki shiri na musamman”

“Tunanina sunada alaƙa,amma koma meye duk senaci uwarsu wlh “cewar fadeela tana huci.

Murmushi murja tayi sannan tace”mubi komai a sannu”

Ranar murja yini tayi agidan har ta taimakawa fadila suka gyara ɓangarenta komai yayi neat kamar amarya.

*********

Yau ƴar chadi ta taho gidan ƴarta dan taga ɗaki ta gaji da ɓoye kanta kuma gashi fareedar tunda ta tare ko ayken naira biyar bata taɓa yimata ba shiyasa tayo takanas dan ta karɓi nata kashin kuma taga ɗaki.

Koda ta isa gidan na fareeda bata saniba sashim fadeela ta nufa tana knucking.

 

Kumude je zuwa.

*bana adding a group dan haka kar atambayeni,in so kike in saki to ki biya 300*

*masu son zama cikin group ɗina suna karanta paid book ɗina,tsawon shekara guda to ku biya 1500 insaku a group ɗin da bazaki sake siyan littafina ba se kin shekara.*

FREE NE HAR ƘARSHE

07044600044

Leave a Reply

Back to top button