MATAKAN DA AKE BI WAJEN RUBUTA KARBABBIYAR WAKA (POEM).
DABARUN RUBUTUN WAKA
KASHI NA GOMA
Barka da zuwa wanan shafin namu mai albaraka .
Gabatarwa
Daga
Tsangayar da ta himmatu wajen kulawa da killacewa da taskace abubuwan da suka shafi adabi da zamantakewar al’ummar hausawa.
MATAKAN DA AKE BI WAJEN RUBUTA KARBABBIYAR WAKA (POEM).
Ba tun yau ba, na lura da irin kura-kuran da suke ta faruwa a wakokin mawakanmu. Da na yi bincike da nazari ne, na gane hakan yana faruwa ne, a ta dalilin yawancin mawakan haye suke yi wa waka, ma’ana ba sa tsayawa don fahimtar yaya zubi-da-tsarin waka yake (Peotics), ya dokoki da kuma hanyoyin da suka jibanci waka suke (Lyricism).
Wasunsu ba su san mene ne yake sanya waka ta zama karbabbiya ba, a lokaci guda ba su san mene ne ke rusa waka ba. Shi ya sa wani lokaci za a ji wakoki sakakaka, marasa kan gado, ba tare da an fahimci ina suka dosa ba. Da na kara nazari ne, sai na fahimci cewa wasu mawakan damuwarsu abin da za su samu, wanda hakan ne ya rufe musu ido, wajen neman ilmi a kan waka. Na kuma sake fahimtar cewa mawakan suna da lalaci wajen yin bincike da kuma nazarin ya za su inganta wakokinsu.
Rubutun da zan yi a yanzu, yana dauke da matakan da ake bi ne wajen gina ko rubuta ko kuma shirya karbabbiyar waka. Ga matakan kamar haka:
Anan zamu diga aya sai kashi nagaba sai mu dora inda Aka tsaya.
wasu-daga-cikin-ilolin-wayoyin-zamani.
Domin Karin
Domin Karin bayani ana iya rubuta shi a comment section, kuma muna fatan za’a cigaba da kasancewa wannan wensite mai albarka domin samun post na ilmantarwa, fadakarwa dama sauransu,
Ana iya subscribe ta hanyar sa email don samun sabbin post na wannan website din shima akwai form na subscribe, mungode.