TUNATARWA
[Yau Ake Aikin hajjiBaba] : Miliyoyin Musulmai na addu’o’i a dutsen Arfa.
Sponsored Links
Aikin hajji da musulmai kan yi a kowace shekara ya kai matuka a yau, inda mutane kimanin miliyan biyu da rabi suka taru a dutsen Arfa inda za su wuni suna addu’o’i tare da karatun alkur’ani da zikirai.
Mahajjatan sun taru a kan wannan dutse da filin da ke makwaftaka da shi ne a gab da fitowar rana.
Wannan wuri na Arfa na da nisan kimanin kilomita 15 daga birnin Makka.
DANA NAN DANGANIN TARAN ARFA LIVE NOW
ALLAH YASA MUNDACE DA WANNAN WANI MAI ALBARKA AMEEN
DAGA NAKU
A wannan dutse ne dai annabi Muhammad (S.A.W) ya gabatar da hudubarsa ta karshe, wadda ake kira hudubar ban-kwana.
DANA NAN DANGANIN TARAN ARFA LIVE NOW
ALLAH YASA MUNDACE DA WANNAN WANI MAI ALBARKA AMEEN
DAGA NAKU
MSZ