fasaha

[ YADDA ZAKA DUBU BVN NUMBER A WAYAR KA ]

Sponsored Links

Barka da zuwa wanan shafin namu mai albaraka

  Yau ma haka mun zoku da wani saban topic Wanda da mutane sun Riga da sun San shi wasu kuma basu San shi ba.

           YADDA ZAKA DU BVN NUMBER

Da farko zaka da na wanan lambar wayar ka shi ne :-  *565*0# sai ka kira 

Amma zasu dauki naira 20 a Layin ka.

Shi kenan anan zamu diga aya sai ko taremu a wasu shirye -shirye na mu su zuwa.

Daga naku

musa s zage

Leave a Reply

Back to top button