Auren Wucin Gadi Hausa NovelHausa Novels

Auren Wucin Gadi 27

Sponsored Links

Chapter 27

Saida yashaƙi wani iska sannan yatuna aahefa shine boss ɗin dan haka miƙewa tsaye yayi cike da izza yace”gaja karka kawomun wasa cikin lamurata kuma usman da kuke magana akansa ba zan kawoshi nan ɗin ba koda wani abunne kuma?
Shirune yabiyo baya ba wanda ya iya cewa komai dashi sai muzurai da suke ganin basu bashi amsa ba yace”ina goga?
Sai a sannan goga yamiƙe daga kwancen da yake saman benci yace”gani mugu uban mugaye ya akai?
Murmushin jin dadin kirarin da akai masa yace”kanajin wai mai yaran nan suke fadi kuwa?
Eh inaji yafaɗa yana takowa tare da dafa kafaɗan gaja yayi sannan yasoma magana a hankali ai gaskiyar magana gaja wato alhaji gaja yayi matukar kokari kasan yafini basira ga ƙwanya dakuma hangen nesa inaga idan tafiyan nan kasako ɗanka ciki zamufi jin daɗin ai watar da komai karkaji komai Alhaji dakyar da tsiɗin goshi Alhaji sunusi yashayo kansu suka yarda zasuyi aikin ba tare da ɗan saba amma da sharaɗin muddin wasake yi musu irin haka wallahi zasu baryi masa aiki ya yarda dan yasan watukar sukayi ta waye dashi to asirin sa yana gab da tonuwa tunda goga da gaja na hannun daman sane kuma sunsan dukka sirrikan sa sai waƴan da baza’ara ba.

hajia mariyah waya ƙange akunne ta magana take tana cewa”yaude kan nagaji da gafara sa wallahi aminiya naɗauki shawararki na shirya tsaf dan zuwa gida malamin nan dakika faɗi,dariya akai mata a ɗaya ɓangaren saida ta sassauta dariyar tata tace”wayagaya miki borno gabas take ai da kintsaya kallon ruwa kwaɗo yamiki ƙafa”hmm kede bari ɗan iskan yaro so yake zautarmun da diƴa wallahi bazan masa da sauki ba.
Hahaha akai dariya dayin shewa tace”gobe alhajina zeyi tafiya idan yaso sai mu ɗauki hanya amma fa da ita yarinyar zamu kuma yana da sharuɗan sa”sharuɗa kaman ya?
Hajiya mariya tayi tambayar a ɗan ruɗe hmmm hajia balkisu ta sauke numfashi tace yakan sadu a mace kafin yafara mata aiki”nashiga uku ni maryama”a’a karkiji komai ai yana maidawa da budurwa budurcin ta idan ta rasa”taya?
Ki fahintar dani ta yanda zan fahinta cewar hajiya mariya dan ita tama kariya da akace sai yasadu da mutum kafin yabada magani.
“Yana amfani da kwalba ne wajen siddabarun sa…a’a bar wannan kawai tayi saurin katseta batama bari takai karshe. maganan nata ba,inda wani sai muje amma banson wannan ina dalili garin neman gira a sara ido i hajia balkisu kinfi kowa sanin banson harka dazace sai da saduwa nan na tsani jin sunan ta ma balle aikatata kawo wata shawarar amma wannan batayi ba.

Ahmad tunda sukai sallama da suhail khalid ya tafi kaisu airport haka kawai yakasa samun nutsuwa duk wata motsi da zeyi idanunsa aisha yake gani tanama suhail magana tare da murmushi rintse idon sa yayi da karfi yana cewa wai meke shirin faruwa da nine?
Daidai basma tashigo office batare da neman izini ba sai ji yayi anyi hoggin ɗinsa tabaya saurin maro manyan idanunsa yayi yana uziyya wanda yasa basma cikin halin ko in kula da yanda yayi ɗin ta juyo zuwa gaban sa tace”my how fa?

Leave a Reply

Back to top button