{KO KASAN ABUBUWA NAWA AKE DA BUKATA WAJEN BUDE ACCOUNT NA BANKI }…
[ KO KASAN YADDA ZAKA BUDE ACCOUNT NA BANKI CIKIN SAUKI ]
Barka da zuwa wanan shafin namu mai albaraka .
Yau ma haka mun zoku da wani saban topic Wanda da mutane sun Riga da sun San shi wasu kuma basu San shi ba.
{KO KASAN ABUBUWA NAWA AKE DA BUKATA WAJEN BUDE ACCOUNT NA BANKI }
ABUBUWAN SUNE KASHI
NA FARKO
1- National ID card
2- Voters card
3- Driver Kisses
4- Passport transport
5- Other – Dasaurasu
wanan dole sai da daya faga cikin su.
KASHI NA BIYU
1- NEPA Bill:- Wanda bai wacce wata uku da biya ba.
KASHI NA NA UKU
1-Sai kayi (BVN) kana da zabi biyu in kaga dama kayi a BANKI ka ko kuma kaje amitarciyar Cafe kayi.
KASHI NA HUDU
1- HOTUNA KA/KI. Passport picture.
shi kenan anan zamu diga aya sai ko taremu a wasu shirye -shirye na mu su zuwa.
Daga naku
musa s zage
Ga mai Neman Karin bayani ko shawara sai ya tuntubemu kamar haka:-
09123766036