fasaha

YADDA ZAKA HADA CCTV A WAYAR KAMAR A COMPUTER.

Sponsored Links

 

  YAZAKA GA SIRRIN GIDAN KO SHAGUN  KA TACIKIN WAYAR KA.

GANIN SIRRIN KO INA

A darasin mu na yau xan nuna mana wata hanya ne da zaka bi domin ganin sirrin duk wani abu dake faruwa a gidan ka ta cikin wayar ka ta hannu watau Smart phone.

Wannan manhajar nada matukar muhimmancin musamman wajen da samar da tsaro A gida ko shago damadai sauransu.

Kuma Bugu da ƙari barawan ka da data watau Mb.

Ba ma iya gidan ka ba kadai, zaka iya amfani dashi a shagon ka na kasuwa ko kuma wani guri daban

Mata na amfani da wannan hanyar wajan kula da yayan su jarirai da suka aje a daki suka tafi wani gurin, kamar kitchen ko toilet da sauran su Da wannan hanyar zakaniya ganin duk abin dake faruwa ta cikin wayar ka, zaka iya saurara, zaka iya magana, sanna  kuma zaka iya recording ka ajiye.

Abin da zaka bukata domin yin wannan aikin shine wayoyi guda biyu, 

Wayar da zata ke dakko abin dake faruwa

Wayar da za ake ganin abin dake faruwa

Bayan ka mallaki wayoyi guda biyu kuma, sai ka dakko wani application mai suna babycam ta hanyar danna wannan rubutun dake  a kasa

                   BABYCAM APPLICATION

Bayan ka dakko application din sai ka bude shi a cikin kowacce waya, daga nan zai nuno maka fuskar application din kamar haka.

Zaka shiga inda aka zagaye da jar alama domin hada wayoyin guda biyu, idan ka shiga zai nuna maka guri kamar haka

A waya ta farko wadda zaka ke ganin komai ta cikin ta, zaka shiga parents.

A waya ta biyu kuma wadda take a matsayin camera, zaka shiga baby

Bayan ka shiga zai nuno maka sunan waya ta biyu a cikin waya ta farko, to sai ka dauke ta, shikenan xaka ga live ka fara ganin abinda ke faruwa.

Domin ganin yadda zaka saita, da kuma karin bayani game da wannan toh ka kalli wannan videon na kasa.

Leave a Reply

Back to top button