fasaha

Abinda ya kamata ku sani idon zaku cira kuɗi a POS ko kuma zakuyi transfer zuwa wani bankin a POS.

Sponsored Links

 


 Abinda ya kamata ku sani idon zaku cira kuɗi a POS ko kuma zakuyi transfer zuwa wani bankin a POS.

Na farko shine zaku iya tabbatar da cewa kuɗi da zaku turawa wani bankin daga ATM naku yaje lafiya kuma a daidai wannan lokacin ba tare da ɓata lokaciba. 

Na biyu zaku iya tabbatar da cewa kuɗi da za’a  cira daga ATM CARD naku sun fita lafiya ba tare da an zarar maku ba kuma shi mai POS bai jemasaba. 

Ta yanda zakuyi hakan kuwa shine ta hanyar tuntuɓar mai POS cewa ya duba maku BANK SUCCESS Rate domin anan ake ganin hakan, ya fara tabbatar da kuɗin ku zai fita ba tareda da PENDING ba ko kuma bankin wanda zaku turawa a wannan lokacin akwai network nasu zakuma a iya DEPOSIT a bankin. 

Ta waɗannan hanyoyine kaɗai a yanzu zaku iya gujewa matsalar DEBIT naka ba tareda yaje kuma. 

Leave a Reply

Back to top button