fasaha

[YADDA ZAKA DAKKO KOWANE VIDEO A -YOUTUBE ]

Sponsored Links

Barkan mu da sake saduwa a cikin wani saban shirin.

Gabatarwa

musa s Zage

YADDA ZAKA  DAKKO KOWANE VIDEO A -YOUTUBE     


Da farko zaka shiga cikin YouTube naka sai kuma kashiga  video da ka ke sun ka Ɗakkko.

ZAKA BI WANNA MATAKAN KAMAR HAKA:- 

NA FARKO 

Bayan ka bude You tube sai kashiga video yan da ka ke so dauka sai ka shiga (share).

NA BIYU

Sai ka dana (copy ) na link din in kai copy na link din to shi kenan sai ka fita daga YouTube.

NA UKU

NA UKU:-  zaka zaɓi browser da za kai aiki da ita sai ka shiga saching na, www. y2 mate.com.

NA HUDU

SHIKE NAN :-   sai  peste na LINK din da ka ɗakko, zai baka damar ka zaɓi quality da ka ke so, kai download .

  Anan zamu diga aya cikin wannan topic namu  anan ya kamala, domin Karin bayani ana iya rubuta shi a comment section, kuma muna fatan za’a cigaba da kasancewa damu wannan wensite mai albarka domin samun post na ilmantarwa, fadakarwa dama sauransu, 

 Ana iya subscribe ta hanyar sa email don samun sabbin post na wannan website din shima akwai form na subscribe, mungode.

  DAGA NAKU 

 MUSA S ZAGE

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button