fasaha
KOKASAN? YADA ZAKA GYARA MEMORY KO FLASH DIN KA IDAN YALALACE.
Sponsored Links
memory card shi abu ne mai mahiman cin gaske a wajen al,umma, a cikin waya idan ka duke (layin waya) ba , abin da ya kai shi mahiman ci. mukan jin ba dadi lokacin da memory card ko flash din mu ya lalace.
masali : kana kan amfani da memory card dinka kawai sai kaga ya daina hawa wayar ka ya nuna maka “Dameged SD” ko fomat, idan kai mar fomat a cikin wayar ka yaki yi. idan an sasa computer anyi fomat haka wani zai ta nuna maka ko da kayi fomat din ba zai cigaba da amfani ba. takai dai memory card diknka ya lalace ka rasa duk abin da yake cikin sa haka kumai sanka da shi karasa komai na memory card dinka ko flash dinka.

HANYOYIN DA ZAKABI DOMIN GYARA MEMORY CARD DINKA KO FLASH DINKA BATARE DA SHIGA INTERINT BA MISALI:.
1 lura matuka da nutsuwa sosai wajen gyaran memory ko flash.
2 memory card din, naka lalataccen sai skasamu gidan memory wato ( card reader) sai ka sa shi ciki.
2 memory card din, naka lalataccen sai skasamu gidan memory wato ( card reader) sai ka sa shi ciki.
3 computer : dole da ita zaka yi aiki wajen gyaran memory card ko flash dinka. da farko ka bode computer dinka sai ka dana almar (windows) din computer tar zai fito maka da shafukan computer din a kasa. akawai (seach) sai ka rubuta “CMD” kana rubutawa zaka ga ya fito sai ka shigae shi idan ya bude sai karubuta”Disk part” sai ka taba (Enter Kye Computer).
daga nan zai kai ka wani shafi sai ka rubuta “list Disk” sai ka dana “Enter Key” zai nuna maka disk wato memory din computer da kuma lalataccen.
sai ka duba wannan lalataccen acikin (Disk 1)ko (Disk2) amma yawan ci lalataccen yafi zuwa, a(Disk1) sai karubuta “select Disk 1’sai ka taba (Enter Kye) zai nunamaka (Disk part 1 is Now selected) sai ka sake rubata” clean” sai ka taba) (Enter Kye Disk Part) sai yayai maka (Seccced Cleaning The Disk) sai ka rubutar “Create Parttion primary” sai ka taba (Enter Kye zai nuna maka (Disk Part>succed creating in The Specified Protition). shi kenan zai dawo dai kamar ba taba samun mastalaba.
daga
musa s zage