fasaha

[ YADDA ZA KA CIRE G-MAIL A WAYAR KA ]

Sponsored Links

Barka da zuwa wanan shafin namu mai albaraka .
Yau ma haka mun zo mu ku da wani saban topic Wanda da mutane da yawa sun Riga da sun San shi wasu kuma basu San shi ba.
                        Gabatarwa 
Daga naku 
musa s zage
4/12/2020
Ayau ma Munkawo muku wani topic cikin sauki yanda mutum zai cire Gmail/Email akan wayar sa ko wayar da kasiya ahanun wani mutum daban ko abokinka.

 Dayawa mutane kanyi wannan tambayar kuma basu da wannan ilimin, wannan  abune mai sauki babu wahala.
{ZAKA BI WANNAN MATAKAN KAMAR HAKA:-
Na farko.
Da Farko kaje cikin Menu na wayarka zakaga folder Setting sai kayi Click akansa.
Bayan yabude zai bude maka wasu bayani kamar haka.

Sai kazabi Account ma’ana kayi Clicking akan inda aka rubuta accounts.

Zaikawoka kan Email dake kan wayarka sai kazabi Email dinda kakeso kacire ko kasauke.

Misali na danna wannan Email din zai sake bude maka wani Page kamar haka Sai kadanna (Click)  Remove .
  

Bayan kadanna shikenan Zai sake dawo dakai cikin sauran email din nan nabaya anan zakaga wanda kacire dinan babu shi kwatakwata acikinsu.

 Shikenan kasaukeshi da kanka batare da kaje wajan wani ba.
  To anan zamu duga aya cikin wanan topic namu na yau.
 Allah yasa amfahimta dik wanda baifahimtaba ko bai ganeba zai iya ajiye Comments nasa a kasa domin ganar dashi ko amsa tambayoyinku.
  
  written by 
Musa s Zage

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button