fasaha

YADDA ZAKA MAIDA NUMBER KA SAMA DA SHA DAYA TA KOMA GUDA ASHIRIN

Sponsored Links


Barkan ku da kasan cewa damu cikin wannan saban shirin.

idan kanaso kabawa abokananka mamaki idan mutum yace kabashi numberka yake kana ta karantawa har sau ashirin kuma yana bugawa yaji tashiga to ga.

MTN
yadda masu layin MTN zasu danna *663# idan yanunoma numberka saikai cancel.

AIRTEL
saika kara dannawa har sai kayi sau uku sai masu AIRTEL SU danna *121*3*8# sau uku duk yi daya idan yanunoma numberka sai kayi cancel.

saika kara Danna wa har sau uku daganan shikenan mutum yana cewa ban number ka misali idan hakace number ka 09075090909 sai ka maida ta haka 09075090909090909090 kuma yana kira zata shiga insha allahu.

Leave a Reply

Back to top button