fasaha

YADDA ZAKA GANE WANDA YA DUBA SAKON KA A WHATAPP.

Sponsored Links

  Barka ba da zuwa wanan shafin namu mai albaraka .


 Yau ma haka mun zo mu ku da wani saban topic Wanda da mutane da yawa sun Riga da sun San shi wasu kuma basu San shi ba.


                      Gabatarwa 


 Daga naku 

musa s zage


      YADDA ZAKA GANE WANDA YA DUBA  SAKON KA A WHATAPP.


DA farko idan ka shiga cikin group ka Tura wani sako A cikin sa Sai ka [Dan ne ] Sakon Daga sama zaka wasu Alamomi kamar haka sai kashi, wannan watau [Massege info].

Bacin ka shiga sai kaga duk wanda ya bude sakon ko ya duba sakon ka shi kenan .

Reading more….Yadda-ake-hada-broadcast-whatsapp.

Reading more….ko-kasan-yadda-ake-gyara-sunan ka A -facebook.

Reading more….Muhimman-bayanai-kan-classic-coin.

                         Domin Karin

 Domin Karin bayani ana iya rubuta shi a comment section, kuma muna fatan za’a cigaba da kasancewa wannan wensite mai albarka domin samun post na ilmantarwa, fadakarwa dama sauransu, 


Ana iya subscribe ta hanyar sa email don samun sabbin post na wannan website din shima akwai form na subscribe, mungode.


    by 

musa s zage
Leave a Reply

Back to top button